Allah ya yiwa Galadiman Katsina, Mai-Shariah Mamman Nasir rasuwa yau Asabar.

Ya rasu bayan goduwar jinya da ya yi.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Allah ya yiwa Galadiman Katsina, Mai-Shariah Mamman Nasir rasuwa yau Asabar.
Ya rasu bayan goduwar jinya da ya yi.