Rahotanni daga jihar Jigawa sun nuna cewar Allah yay i wa sarkin Dutse rasuwa yau a Abuja.

Sarkin Dutse Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi ya rasu yau a Abuja bayan fama da gajeruwar jinya.
Alhaji Nuhu Muhammad ya rasu ya na da shekaru 79 a duniya

Sakatare na musamman ga sarki ya shaidawa BBC cewar
