Kotun Ƙoli Ta Sake Ɗage Shari’ar Da Gwamnoni Su Ka Shigar Na Daina Amfani Da Tsohon Kuɗi

Babbar kotun ƙoli a Najeriya ta sake ɗage zaman shari’ar da aka shigar gabanta wanda wasu gwamnoni ke ƙalubalantar ci gaba da karɓar tsaffin kuɗi.

Ɗage Shari’ar da aka yi a yaau, bayan kotun ta sake zama don sauraron ƙarar.

Kotun ta saka ranar 3 ga watan Maris don ci gaba da sauraron shari’ar.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: