Yayin da ya rage kwanaki huɗu a rufe kasar Saudiyya ga masu ibadar aikin hajji, foye daa ƴan Najeriya 15,000 ne ba su samu tafiya b aa halin da ake ciki.

 

Mutane da dama sun fuskanci tsaiko aa tafiyarsu ibadan aikin hajji.

 

Arik Air na dag acikin jiragen da za su yi jigilar maniyyata, kuma ake sa ran zai ɗauki mutane 7,000 sai dai mutane 300 ya iya dauka.

 

Rahotanni na nuni da cewar akwai dubban maniyyata da ka iya rasa kujerarsu a bana.

 

Sai dai hukumar aikin hajji a Najeriya ta ce za ta tabbata an kwashe maniyyatan.

 

A na sa ran za a rufe shiga ƙasar Saudiyya domin fara ibadan aikin hajji a bana da ya rage kasa da kwana goma.

 

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: