Rundunar sojin Najeriya ta ce ta samu nasarar hallaka ƴan bindiga 22 a jihar Katsina.

 

Sojin samar Najeriya sun kashe ƴan bindigan a kanan hukumomin Jibiya, Batsari, kuma mafi yawa daga ciki yaran rikakken dan binda Abdulkarim Boss dne da aka kashe a baya.

 

PRNigeria ta ruwaito cewa an kai harin ne a wasu tsaunuka da ƴan bindiga ke buya.

 

Ƴan bindigan sun na yin garkuwa da mutane tare da neman kuɗin fansa wanda su ka addabi mutanen yankin har ma da matafiya.

 

Sannna a harin an lalata sansanin yan bindigan.

 

Mai magana da yawun rundunar sojin saman Edward Gabkwet ya tabatar da kia harin qanda aka yi a ranar Litinin.

 

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: