Yayin wata tattaunawa da masu ruwa da tsaki a harkokin cikin gida, gwamnatin Najeriya ta bayyana cewar tana shirin fitar da sabbin tsare tsare a fannin da suka shafi aure.

Da farko dai za a sabunda lasisin ma aurata wato takardar shaidar auratayya sannan kuma ba ko ina aka amince a ɗaura aure ba a ƙasar.

Babbar sakatariya a ma aikatar harkokin cikin gida Georgina Ehuriah ce ta bayyana hakan ta ce ba kowanne wurin ibada ne zai zamto ana ɗaura aure a wajen ba illa wuraren da gwamnati ta basu lasisi

Leave a Reply

%d bloggers like this: