Gwamnan Jihar Ondo Lucky Aiyedatiwa kuma dan takarar gwamnan a jam’iyyar APC, ya ce jam’iyyar PDP ta mutu murus gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a gudanar a ranar 16 ga watan Nuwamba mai kamawa.

Gwamna Aiyedatiwa ya bayyana haka ne a lokacin yakin neman zabensa a Jihar.

Gwamna Aiyedatiwa ya buƙaci mutanen Jihar da su zabi jam’iyyar APC, kada su zabi jam’iyyar PDP, domin bata kuri’unsu za su yi, domin jam’iyyar da ta riga da ta mutu.

Gwamnan ya ce a yayin zaben Jihar mai zuwa kuri’ar mutanen Jihar ta Jam’iyyar APC.

Leave a Reply

%d bloggers like this: