Labaran da ke riskamu cewa mahukunta a gidan adana namun daji na Kano sun tabbatar mana da cewa zakinnan da ya kufce ya koma ɗakinsa bisa raɗin kansa.

Shugaban gidan adana namun daji ya ce zakinn yakoma da kansa ba tare da an tilasta masa ba.
Abinda suka yi shi ne sun ajiye masa abinci mai rai da lafiya ne a bakin ɗakin nasaa.

Ku dakacemu
