Majalisar wakilai a Najeriya ta tsayar da naira 30.000 a matsayin mafi ƙarancin albashi.
A kwanakin baya ne kuma shugaba Muhammadu Buhari ya rattaɓa hannu kan yarjejeniyar da aka cimma a kan 27.000 wanda ƙungiyar kwadago ta ƙi yin na am da hukuncin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: