Covid 19, hukumomin ƙasar saudiyya na yin wani zama na duba yuwuwar yi ko soke aikin hajjin bana.

Hakan ya biyo bayan yawan samun masu dauke da cuttar Covid 19 da suke karuwa a kasar da wasu kasashen duniya.
An cigaba da samun masu ɗauke da cutar a ƙasar duk da kasancewar an saka dokar kulle a wasu daga cikin jihohin saudiyya.

