Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano Mallam Salihu Sagir Takai ya koma jam iyyar APC.

Mallam Salihu Sagir Takai wand aya nemi kujerar Gwamnan Kano ƙarƙashin jam iyyar PRP a shekarar 2019.
Hakan ya biyo bayan tattaunawar da mabiyansa suka yi tare da neman mafita a siyasance.

Mai magana da yawun Mallam Salihu sagir Takai Abdullahi Musa Huguma ya tabbatarwa da jaridar solacebace ficewar takai daga jam iyyar PRP zuwa jam iyyar APC.
