A karo na uku ƙungiyar Boko Haram ta sake kaiwa gwamnan jihar Borno Babagana Umara azulum hari.

Wannan dai karo na uku kenan da ƙungiyar Boko Haram ke kaiwa gwamnan hari.
An buɗewa tawagar gwamnan wuta a yayin dawowarsa daga Munguno zuwa Maiduguri.

Sai dai babu rahoton rasa rai a wannan lokaci.
