Za A Yi Bincike Kan Bidiyon Da ke Yawo Sojoji Na Zanga-Zangar
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta fara bincike dangane da wani faifen bidiyo da ke yawo a kafafen sa da zumunta wanda aka hango wasu jami’an na yin zanga-zanga. Jami’an…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta fara bincike dangane da wani faifen bidiyo da ke yawo a kafafen sa da zumunta wanda aka hango wasu jami’an na yin zanga-zanga. Jami’an…
Hukumar kula da tashoshin jiragen sama a Najeriya FAAN ta rufe wani titi da ke filin sauka da tashin jiragen sama na Legas bayan da wani jirgi ya zame daga…
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a birnin tarayya Abuja ta ki amincewa da bukatar janye kama tsohon gwamna Kogi Yahaya Bello. Alkalin kotun mai shari’a Emeka Nwite…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane tare da satar shanu a kauyen Gidan-Maga da ke cikin karamar hukumar Malumfashi ta Jihar. Mai magana…
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi alkawarin cewa Najeriya za ta dogara da kanta wajen samar da wadataccen abinci a cikin Mulkinsa. Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis…
Kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da sauye-sauyen haraji ya ce akwai bukatar a kara yawan kudin da ake karba na harajin wato VAT. Kwamitin ya ba da shawarar…
Ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kashe wani kwamandan na rundunar hukumar tsaron fararen hula ta NSCDC a jihar Benue. Kwamandan da ƴan bindigan suka hallaka an bayyana sunansa a…
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika, ɗiyarsa, da wasu mutane biyu. Kotun ta ba da belin kowanne mutum…
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya ki karbar kudirin da aka gabatar na bukatar dakatar da harajin tsaron yanar gizo. Manema labarai sun ruwaito cewa babban bankin Najeriya (CBN) ya…