Fadar Sarkin Musulmi Ta Sanar Da Gobe Talata A Matsayin 1 Ga Watan Zulƙida
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar lll, ya bayyana gobe Talata a matsayin 1 ga watan Zulƙida na shekarar 1446, daidai da 30 ga watan Afrilu 2025. Shugaban…