Babu Gaskiya A Batun Ficewa Ta Daga PDP – Atiku
Dan takarar shugaban Kasa a jam’iyya PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya musanta jita-jitar cewa ya fice daga jam’iyyarsa ta PDP. Mai magana da yawun Atiku Paul Ibu…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dan takarar shugaban Kasa a jam’iyya PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya musanta jita-jitar cewa ya fice daga jam’iyyarsa ta PDP. Mai magana da yawun Atiku Paul Ibu…
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranakun da daliban makarantun Firemare da Sacondry na gwamnatin Jihar za su koma makaranta. Daraktan wayar da Kai na Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano Balarabe…
Tsohon mataimakin shugaban Kasa Alhaji Atiku Abubakar ya mika sakon ta’aziyyar ga ‘yan uwa da iyalan fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi bisa rasuwarsa. Atiku…
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da shugaban majalisar dattijai Sanata Godswill Akpabio daga yin hira da ‘yan Jaridu ko yin wallafa akan shari’ar…
Mai bai’wa shugaban Kasa shawara kan harkokin siyasa Hakeem Baba Ahmad ya yi murabus daga kan mukaminsa. Wata majiya daga fadar shugaban Kasa a jiya Laraba, ta ce tsohon mai…
Jam’iyyar APC ta Kasa ta musanta rade-raden da ake yadawa cewa shugaban Kasa Bola Tinubu na shirye-shiryen sauya Mataimakinsa Kashim Shettima kafin lokacin zaɓen shekarar 2027 da ke tafe. APC…
Hukumar dakile Safarar Mutane a Najeriya NAPTIP, hadin gwiwa da Ma’aikatar mata da Kananan yara ta Jihar Taraba ta tabbatar da samun nasarar kubtar da wasu yara takwas da aka…
Kotun Ƙolin ta Kasa ta soke hukuncin da Kotun daukaka Ƙara da ke Abuja ta yi na amince da Julius Abure a matsayin shugaban jam’iyyar Labour Party na Kasa. A…
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, tare da gwamnan Jihar Edo Sanata Monday Okpehholo sun kai ziyarar ta’aziyya garin da mafiya yawa daga cikin mafarautan da aka kashe a…
Kungiyar gwamonin Arewa ta yi tir da kisan mutane 16 da aka yiwa wasu mutanen yankin a Jihar Edo. Shugaban kungiyar kuma gwamnan Jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahya ne ya…