Babu Karamar Hukumar Da Zan Bari Ta Koma Ƙarƙashin Ikon Ƴan Ta’adda
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya tabbatar da cewar ba zai taɓa bari wata ƙaramar hukumar ta koma ƙarƙashin ikon Boko Haram ko ISWAP ba. Zulum ya bayyana haka ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya tabbatar da cewar ba zai taɓa bari wata ƙaramar hukumar ta koma ƙarƙashin ikon Boko Haram ko ISWAP ba. Zulum ya bayyana haka ne…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai bude babbar hanyar Legas zuwa Calabar a ranar Asabar Za a buɗe hanyar wanda aka kammala kashi na farko na aikinta. Kakakin shugaban ƙasar…
Wani abu ya fashe a kusa da barikin sojoji da ke Abuja. An j karar abin fashewar da ake zargi bam ne a kusa da Abacha Barraks da ke hanyar…
Wasu yan bindiga da su ka kai hari garin Kwakas a ƙaramar hukumar Bokkos ta jihar Filato sun kashe wani limamin kirista da kone gidaje da dama Lamarin ya faru…
Rundunar yan sanda a jihar Katsina ta kama wata mata da ake zargi da hallaka kishiyarta. Mai magana da yawun yan sanda a jihar Abubakar Sadik Aliyu ne yaa tabbatarwa…
Akalla mutane 40 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka rasa muhallansu a rikicin ƙabilanci da ya faru a Jihar Taraba. A wata wallafa da mai sharhi…
Gwamnan Jihar Benue Hyacinth Alia ya ce ba shi da wani shiri na ficewa daga jam’iyyarshi ta APC zuwa Wata Jam’iyya. Gwamnan ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa…
Majalisar dokokin Jihar Katsina ta goyi bayan sake tsayawar gwamnan Jihar Malam Umar Dikko Raɗɗa sake komawarsa wa’adi na biyu na mulkin Jihar. A wata hira da manema labarai da…
Jami’an sojin Operation Fansan Yamma a Jihar Katsina sun samu nasarar hallaka ‘yan ta’adda da dama a wani hari da suka kai musu a Jihar. Rundunar ta bayyana hakan ne…
Gamayyar jami’an tsaron ƴan sanda da na Sa-kai sun kama Hakimin garin Guiwa Garba Mohammed da ke cikin karamar hukumar Mashegu a Jihar Neja bisa zarginsa da tallafawa ƴan bindiga…