Ba Ni Da Shirin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027 – Yahya Bello
Tsohon gwamnan Jihar Kogi Yahya Bello ya musanta rade-raden cewa yana shirin tsayawa takarar shugaban Ƙasa a zaben 2027 da ke Tafe. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohon gwamnan Jihar Kogi Yahya Bello ya musanta rade-raden cewa yana shirin tsayawa takarar shugaban Ƙasa a zaben 2027 da ke Tafe. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa…
Shugaban jam’iyyar PDP na Ƙasa Umar Damagum ya musanta zargin da wasu ke yi masa na yiwa jam’iyyar APC mai mulki aiki a boye, tare kuma da kara rura wutar…
Jami’an tsaro a birnin Tarayya Abuja sun kama wani dan bindiga da ake nema ruwa a jallo a sansanin Alhazai na birnin tarayya Abuja. Wata Majiya daga jami’an tsaro ta…
Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC a yankin arewa maso yamma sun nuna goyon bayansu ga shugaba Bola Ahmed Tinubu kan zarcewarsa wa’adi na biyu a zaben shekarar 2027…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Ƙasa NDLEA ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Ayuba Ashiru mai shekaru 80 a duniya, dauke da kilogiram 2.3 na…
A kokarin gwamnatin Borno na kare muhalli a jihar gwamnan jihar Babagana Zulum ya sanya hannu kan dokar haramta sare bishiyu a jihar. Sannan ya sak ahannu kan dokar tsaftar…
Gwamnatin Jihar Kebbi ta bai’wa ƴan uwa da iyalan Manoma 15 da yan bindiga suka hallaka, tare jikkata uku a wani hari da suka kai Ƙauyen Waje da ke cikin…
Ƙungiyar Kwadago ta Ƙasa NLC reshen Legas ta yi barazanar tsunduma yajin aiki sakamakom zargin da ta yiwa matatar Mai ta Dangote na daukar matasa 89 ‘yan jihar Katsina aiki…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Legas ta yi karin bayani akan wani faifan bidiyon wasu hausawa 89 da aka hanga a ciki, sun isa Jihar ta Lages. Bidiyon dai na nuni…
Hukumar Jindaɗin Alhazai ta Jihar Katsina ta sanar da gobe Lahadi a matsayin ranar da za ta fara jigilar maniyyatan jihar zuwa Ƙasa Saudiya domin gudanar da ibadar aikin hajjin…