Jam’iyyar PDP Ta Lashe Zaɓen Dukkanin Kujerun Shugabannin Ƙananan Hukumomi A Jihar Osun
Jam’iyyar PDP da ke mulkin jihar Osun, ta lashe zaben dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi 30 da kansilolinsu 332 da aka gudanar a jihar jiya Asabar. Shugaban hukumar zaɓe mai…