A Rage Albashin ‘Yan Majalissu A Biya Malaman Jami’o’i – Ndume
Sanata mai wakiltar Borno ta kudu a majalissar Dattijai Ali Ndume, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta rage Albashin ‘yan majalissu Dan ta biyawa malaman Jami’o’i bukatunsu. Ali Ndume ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Sanata mai wakiltar Borno ta kudu a majalissar Dattijai Ali Ndume, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta rage Albashin ‘yan majalissu Dan ta biyawa malaman Jami’o’i bukatunsu. Ali Ndume ya…
Dan takarar shugaban kasa a karkashin Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP Alhaji Atiku Abubakar yace, Jam’iyya mai mulki a Najeriya APC ba zata kara motsi ba bayan Babban zaben kasa…
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a yau Alhamis ya bayyana cewa, ya gaya wa sabon Sarkin Birtaniya Sarki Charles Na Uku cewa shi bai mallaki gida a Tarayyar Turai ba. Shugaba…
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya samar da Sulhu a cikin jam’iyyar APC ta Jihar Kano, biyo bayan rikicin da ya barke kwanan nan a Jam’iyyar. Rikicin ya barke…
A yau Litinin ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa, jigilar fasinjoji a jirgin kasa na hanyar Kaduna zuwa Abuja zai dawo a watan nan da muke ciki. Ministan Sufuri…
Tun biyo bayan alakar da tayi tsami tsakanin Shugaban masu rinjaye a majalissar wakilai ta kasa Alasan Ado Doguwa da Dan takarar mataimakin Gwamnan Jihar Kano Murtala Sule Garo dukka…