An rantsar da sabon babban jojin ƙasa
Bayan zargin da ake na mallakar wasu gidaje da maƙudan kuɗaɗe, wanda ake yiwa alƙalin alƙalan ƙasar nan. Tuni dai yau shugaba Muhammadu Buhari ya sauke tsohon alƙalin alƙalai tare…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Bayan zargin da ake na mallakar wasu gidaje da maƙudan kuɗaɗe, wanda ake yiwa alƙalin alƙalan ƙasar nan. Tuni dai yau shugaba Muhammadu Buhari ya sauke tsohon alƙalin alƙalai tare…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta jaddada cewar har yanzu jam iyyar APC ba ta da ɗan takara a jadawalinsu. Shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ne ya…