Huduba: Ubangiji (s.w.a) ya rubuta galaba akan duk wanda yayi hakuri -Sarki Muhammadu Sanusi II
A hudubarsa ta jiya jumu’a Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II shine ya jagoranci sallar jumu’a a babban masallacin jumu’a na garin Kano a jiya Jumu’a. Sarki Malam Muhammadu…