Hukumar dake yaki da yiwa tattalin arzikin kasa almundahana ta EFCC ta tabbatar da gaskiyar bidiyon da jaridar Daily Nigerian ta wallafa wanda aka nuna Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karbar dollar yana sawa a babbar riga.

Jaridar Punch ta karshen mako ce ta ruwaito wannan labarin. Inda ta bayyana cewar bayan hukumar EFCC ta sanya kwararru sun bibiyi faifan bidiyon, sun tabbatar da cewar bidiyon gaskiya ne ba hadi ba, kamar yadda wasu suka yi zargi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: