Jam iyyar PDP ta nemi hukumar zaɓe da ta bayyana zaɓen ɗan majalisar jiha na Nassarawa
Shugaban riƙo na jam iyyar PDP Rabi u Sulaiman Bichi ya nemi hukumar zaɓe Inec reahen jihar Kano da ta bayyana zaɓen ɗan majalisar ƙaramar hukumar Nassarawa. Ya ce babu…