Akwai riba mai yawa cikin sana’ar yanar gizo, kuma Ina gab da bude makarantar yanar gizo ta Hausa zalla – Sharfaɗi
Wani matashi Bashir Sharfaɗi ya bayyana cewar saura ƙiris ya fara bayar da darasu a kafar yanar gizo, wand za a samu dukkan bayanan da ake buƙata cikin harshen Hausa.…