gwamnan jihar kano Abdullahi Umar Ganduje ya ja hankalin shuwagabannin Manyan makarantun sakandare kan su guji karɓar nagoro a hannun ɗalibai.

Gwamnan yayi wannan kira ne jim kaɗan bayan gwamnataci ta amince zata biyawa dukkanin ɗaliban makarantar sakandare dake ajin ƙarshe kuɗin Jarabawar NECO.
Tun a baya dai an bayyana cewa kaso 75% na ɗalibai sun faɗi jarabawar Cancantar da gwamnati zata biya musu, wato Qualifƴing.

Sai gashi gwamnati ta amince da zata biyawa duk wani ɗan sakandare wanda yaci da wanda ya faɗi kuɗin Jarabawar NECO.

Leave a Reply

%d bloggers like this: