Gwamnatin jihar kano ta bayyana cewa ba wani rashin fahimta da ke tsakaninta da maimartaba sarkin kano muhammadusunusi ll, bayanin hakan ya fito daga bakin sakataren yada labaren gwamnatin jihar kano mallam Abba Anwar ya ce, tattaunawar da aka gudanar tsakanin gwamnan jihar kano da mai martaba sarkin kano ba ita ce ta karshe ba zasu sake wani zaman a nan gaba.

Malam Abba Anwar ya ce ganawar da babban dan kasuwar Alhaji Aliko dangote da shugaban majalisar gwamnonni najeriya kayoed, ba ta cimma matsayar da ake tunani ba, sai dai ya kamata jama a su fahinci babu wani sabani ko rashin jituwa tsakanin gwamna jihar Kano da sarki kano.