Amurka ta gargaɗi ƙasar Iran kan makamin ƙare dangi
Shugaban ƙasar Amurka Donald J Thrump ya gargaɗi ƙasar Iran kan gwajin makamin ƙare dangi da za ta yi. Ƙasar Iran na shirin gwada makamin ne saɓanin yarjejeniyar da suka…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban ƙasar Amurka Donald J Thrump ya gargaɗi ƙasar Iran kan gwajin makamin ƙare dangi da za ta yi. Ƙasar Iran na shirin gwada makamin ne saɓanin yarjejeniyar da suka…
Akalla mutane 80 ne aka bayyana suka mutu. Tare da jikkata da dama a wani hari da aka kai sansanin Yan ci rani, dake kasar libya. An kai harin ne…
An kuɓutar da magajin garin Daura a ungƴwar Samegu ta jihar Kano bayan da ƴan sanda suka yiwa unguwar tsinke. Tun tuni ake zargin magajin garin Daura yana Kano kamar…
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina sun tabbatar da sakin magajin garin Daura wanda aka yi garkuwada shi fiye da watanni biyu. Magajin Garin Daura ya shiga hannun masu garkuwa da…
Gwamnan jihar Kano ya ƙaddamar da naɗe naɗen muƙamai a wasu ma aikatun gwamnatin jihar Kano. Mutanen sune kamar haka 1. Arc. Suleiman Ahmed Abdulwahab Managing Director KNUPDA 2. Comrade…
Shugaban kasa muhammad Buhari, ya kadu matuka da jin mutuwar Mataimakin shugaban Editocin Najeriya Mal Umar Sa’id T/wada. A cikin wata sanarwa da kakakin gwamnatin Mal ,Garba shehu ya fitar…