Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Kotu ta bada belin Zakzaky da matarsa don tafiya ƙasar waje neman lafiya

Kotu ta bada belin shugaban mabiya mazahabar shi a Ibrahim Al Azakzaky don tafiya wani asibiti da ƙe birnin Delhi a Indiya don duba lafiyarsa.

Kotun ta bada belinsa tare da matarsa a yau litinin.

1 COMMENTS

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: