Rundunar Ƴan sanda Najeriya sun ƙaryata rahoton da mabiya mazahabar shi a suka bayar cewa an kashe musu mutane da dama yayin fitowa tattakin Ashura a yau.

Kamar yadda tun tuni ƴan samda suka bada rahoton hana kowanne gangami da taruka matuƙar ba a samu sahaleeq daga garesu ba.
A yau mabiya mazahabar shi a sun fito don yin tattakin Ashura inda suka yi arangama da jami an ƴan samda a Kaduna.

