Rahotanni da muke samu a yanzu haka na nuni da cewa an samu nasarar habin zakin da ya kufce a gidan adana namun daji na Kano.

A yammacin jiya ne dai riƙaƙƙen zakin ya kufce wanda hankalin ƴan unguwar ya tashi sosai dangane da lamarin.

An yiwa zakin harbin allura baya ga nan kuma ake ƙoƙarin mayar da shi ɗakin da aka tanadar masa.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: