Shugaban kasa Muhammad Buhari ya jajantawa Al’ummar kasar nan bisa Rasuwar Uwargidan Abubakar Tafawa Balewa
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya Mika ta’aziyyarsa ga iyalai da Al’ummar jihar bauchi dama kasa baki daya kan rasuwar Hajiya Jummai Aisha Abubakar Tafawa balewa. Shugaban ya nuna Alhini matuka…