Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya aike da sunayen mutane 20 gaban majalisa don tantancesu a matsayin kwamishinoninsa.

Mutanen da Gwamna Ganduje ya tura don tantancesu a gaban majalisa a matsayin kwamishinoninsa sun haɗa da.
- Murtala Sule Garo
- Engr. Muazu Magaji
- Barrister Ibrahim Muktar
- Musa Iliyasu Kwankwaso
- Dr. Kabiru Ibrahim Getso
- Mohammed Garba
- Nura Mohammed Dakadai
- Shehu Na’Allah kura
- Dr. Mohammed Tahir
- Dr. Zahara’u Umar
- Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa
- Sadiq Aminu Wali
- Mohammed Bappa Takai
- Kabiru Ado Lakwaya
- Dr. Mariya Mahmoud Bunkure
- Ibrahim Ahmed Karaye
- Muktar Ishaq Yakasai
- Mahmoud Muhammad
- Muhammad Sunusi Saidu
- Barrister Lawan Abdullahi musa

