Wani ma abocin kafafen sada zumunta Basheer Basheer Galadanci yashigar da ƙorafinsa ga kwamishinan ƴan sanda bisa zargin tursasashi don amsa laifin da bai yi ba.

Galadanci ya ce ana zarginsa da cin zarafi tare da ɓata sunan jami an ƴan sanda musamman ofishin jami in hulɗa da jama a na rundunar ƴan sandan jihar Kano.

Ana zargin Galadanci da aikata laifin cin zarafin ƴan sanda da ɓata sunan ofishin kakakin ƴan sandan jihar Kano laifin da ya ce sam bai aikata ba, kuma an yi masa hukunci akan laifin sda bai san yadda akai ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: