Dan Wasan kasar Senegal ya lashe gasar gwarzon dan Kwallon Afrika
Dan wasan kungiyar Liverpool kuma dan kasar Senegal, Sadio Mane, ya zama gwarzon dan kwallon nahiyar Afrika na shekarar 2019 a taron bikin da aka shirya ranar Talata, 7 ga…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dan wasan kungiyar Liverpool kuma dan kasar Senegal, Sadio Mane, ya zama gwarzon dan kwallon nahiyar Afrika na shekarar 2019 a taron bikin da aka shirya ranar Talata, 7 ga…
Kaji na da buƙatar yanayin sanyi kuma sun fi yin kwai manya tare da samun riba mai yawa a tare da su. Wani masani kuma mai kiwon kaji a jihar…
Rundunar ƴansandan jihar Kogi sun ceto wani Mohammed Salisu Cache, Abdulrazaq Mohammed da kuma Abdulraq Anataku waɗanda ƴan bindiiga suka yi garkuwa da su tun a watan Disamban shekarar da…
Matasan su biyu abokai masu shekaru 25 a duniya sun rasa ransu bayan wani muku mukun sanyi da yaauku a ƴan kwanakinan. Matasan mazauna garin Gangare a ƙaramar hukumar Jos…
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na digita malam Isa Ali Pantami ya bayyana cewa nan da shekaru 10 masu zuwa na kaso 95 cikin 100 na yan Najeriya za su…
Hukumar Hizbah a jihar Zamfara ta kama wani jami in dan sanda tare da wasu mata uku a wani dakin otel da ke birnin gusau. Kwamandan hukumar dakta Atiku Zawiyya…
Gwamnatin jihar borno ta raba kayan abinci ga wadanda harin boko haram ya rutsa da su har suka bar gidajesu a jihar Borno. Gwamnan Borno Babagana Umara Zulum ya ziyarci…
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya jaddada aniyarsa ta tsame miliyoyin matasa da ke fama da talauci a kasar. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a yayin jawabinsa na sabuwar…
Shugaban mujallar Matashiya Abubakar Murtala Ibrahim ne ya bayyana hakan yayin da yake buɗe sabon kamfanin tallace tallace na hanyoyin sadarwar zamani wato BIG TAKE a ƙaramar hukumar fagge a…
Najeriya na Daf da shiga jerin kasashen dake dogaro da kansu wurin noman Shinkafa. Ministan yada Labarai da Al’adu Alhaji Lai Mohammad ne ya bayyana hakan ga manema Labarai a…