Ba ma buƙatar jami an tsaro masu zaman kansu a Kano, Ganduje ya ƙara jaddadawa – Mujallar Matashiya
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewar jihar Kano ba ta buƙatar jami an tsaro masu zaman kansu. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin da sabon mataimakin…