Gwamnatin Najeriya ta kafa Kwamitin Sasantawa da Kasar Amurka
Fadar shugaban kasar Najeriya ta ce gwamnatin kasar ta kafa kwamitin sasantawa da Amurka kan Matakin da ta dauka na dakatar da bayar da izinin shiga kasarta ga ‘yan Najeriya.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Fadar shugaban kasar Najeriya ta ce gwamnatin kasar ta kafa kwamitin sasantawa da Amurka kan Matakin da ta dauka na dakatar da bayar da izinin shiga kasarta ga ‘yan Najeriya.…
shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana haramta wa yan Najeriya da wasu kasashe 5 shiga kasar. Trump ya bayyana hakan ne a jiya jama’a. Bayan Najeriya harda kasashe biyar…