Gwamnatin Kano ta haramta tarukan biki a jihar
Gwamnan jihar Kano ya tabbatar da hakan yayin da yake yiwa al ummar Kano jawabi kan ɓullar annubar cutar numfashi ta Corona Virus. Gqamna Abdullahi Umar Ganduje umarci ma aikatar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Kano ya tabbatar da hakan yayin da yake yiwa al ummar Kano jawabi kan ɓullar annubar cutar numfashi ta Corona Virus. Gqamna Abdullahi Umar Ganduje umarci ma aikatar…
Majalisar wakilai ta ce bata tunanin dakatar da zamanta a da ta saba yi sakamakon da barkewa annobar cutar Covid 19. Mai magana da yawun majalisar wakilan, Banjamin Kalu ne…