Jirgin farko da yayi Jigilar Yan Najeriya Mazauna ingila sun sauka a filin jirgi na Murtala Muhammmad dake Birnin lagos.

Shugabar hukumar Jigilar mutane uwargida Abike Dabiri- Erewa ce ta tabbatar da hakan inda tace jirgin farko ya sauka da misalin Karfe 1:45 na rana.

A cewar Abike Jirgin Britishi Airline Mai lamba 9155 ya sauka a Birnin Lagos. A ranar juma’a.

Inda za’a garzaya da mutanen Birnin Abuja don killace su na Tsawon Kwanaki sha hudu kafin su isa ga Yan uwansu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: