LABARI DA DUMIMINSA: Babban alkalin jihar Kogi Nasir Aljannah, ya rasu sakamakon Cutar Corona
Babban alkalin jihar Kogi Mai Shari’a Nasir Aljannah ya rasu sakamakon Cutar Corona. Rahotanni dai sun bayyana cewa Mai Shari’a Nasir ya rasu ne a safiyar yau Lahadi a cibiyar…