An Kama mutanen da sukayi wa wata yarinya Fyade a jigawa
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta sanar da cafke mutane 11 da suka yi wa wata yarinya ‘yar shekara 12 fyade a Kasuwar Limawa dake garin Dutsen Jihar Jigawa. cikin wayanda…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta sanar da cafke mutane 11 da suka yi wa wata yarinya ‘yar shekara 12 fyade a Kasuwar Limawa dake garin Dutsen Jihar Jigawa. cikin wayanda…
Gwamnan Jihar Bornon Najeriya, Farfesa Babagana Umara Zulum ya dakatar da daukacin jami’an kiwon lafiyar da ke aiki a babban asibitin garin Ngala sakamakon yadda suka kaurace wa bakin aikinsu…
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada dokar zama a gida bayan ɗage takunkumin da gwamnatin tarayya ta yi bayan cikar wa adin makwanni biyun da aka saka daga baya. Cikin sanarwar…
Kungiyar da ke Bin Diddigin da Tabbatar da Ayyuka Bisa Ka’ida (SERAP), ta bai wa Shugaba Muhammadu Buhari wa’adin kwanaki bakwai ya fito ya yi wa ‘yan Najeriya cikakken bayani…