Gwamantin jihar Kano ta sanar da cewar za a buɗe makarantun sakandire a jihar.

Kwamishinan ilimi na jihar Sanusi Ƙiru ne ya bayyana hakan a yau.

ya ce za a buɗe makarantu babban sakandire daga ranar 10 ga watan Agustan da muke ciki.

Leave a Reply

%d bloggers like this: