An ware ranar Alhamis ne don hutu a matsayin ranar sabuwar shekarar musulunci.

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya zaɓi ranar don hutu ga ma aikatan gwamnatin jihar.

Sanarwar da kwamishinan yaɗa labaran gwamnan Kano Mallam Muhammad Garba ya fitar.

Sanarwar ta buƙaci al ummar Kano da su yi amfani da ranar don gudanar da addu a bisa yanayin da ake ciki na matsalar tattalin arziƙi.

Sannan Ganduje ya tabbatar daa cewar, gwamnatinsa a shirye take don ganin ta yi duk mai yuwuwa don gudanar da ayyukan al umma.

Leave a Reply

%d bloggers like this: