Malian soldiers are celebrated as they arrive at the Independence square in Bamako on August 18, 2020. - Mali's Prime Minister Boubou Cisse called on August 18, 2020, for "fraternal dialogue" with soldiers who seized a key military garrison and have triggered fears of a coup attempt. The prime minister also admitted that the soldiers may have "legitimate frustrations". Details of the events in Mali remain unclear. But according to witnesses and officials, soldiers seized an important army base in the town of Kati, near the capital Bamako, on the morning of August 18, 2020. (Photo by MALIK KONATE / AFP) (Photo by MALIK KONATE/AFP via Getty Images)

Dubban mutane sun fito kan titunan Bamako babban birnin kasar mali tare da nuna murna bayan da sojojin ƙasar suka bayyana kifar da gwamnatin  tsohon shugaban ƙasar Ibrahim bubakar kaita a hukumance

Tun a ranar laraba sojojin kasar suka sanar da tsare shugaba kaita tare da firaiministan kasar a wani yunkuri na juyin  mulki.

Ƙasar mali ta faɗa cikin rikicin siyasa tare da kazamar zanga zanga lamari da yasa  shuwagabanni yankin Afrika ta yamma shiga tsakani ƙarkashin jagorancin shugaban kasar Nijer Muhammadu Yusufu.

Izuwa yanzu kasashen duniya na kira da sojojin kasar kan su gaggauta mayar da mulki zuwa hannu farar hula

Leave a Reply

%d bloggers like this: