Karota – An haramta lodi da ajiyar manyan motoci a titunan Kano
Sanarwar hakan mai ɗauke da sa hannun kakakin hukumar Nabulisi Abubakar K/Naisa. Hukumar Kula da tuƙi a jihar kano Karota ta haramta lodin manyan motoci a da rana. Hanawar za…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Sanarwar hakan mai ɗauke da sa hannun kakakin hukumar Nabulisi Abubakar K/Naisa. Hukumar Kula da tuƙi a jihar kano Karota ta haramta lodin manyan motoci a da rana. Hanawar za…
Wani hadarin jirgin ruwa da aka yi a kauyen Birjingo dake Karamar Hukumar Goronyo yayi Sanadin Mutuwar Mutane 9. Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan Jihar Sokoto Muhammad…
Abdul D One mawaƙin da ake damawa da shi a masana antar fina finai ta Kannywood ya saƙi waƙa ta farko da ya fito a faifan bidoyo mai auna KECE…
Cibiyar daƙile yaɗuwar cutuka a ƙasar Amurka ta tabbatar da cewar mutane na mutuwa wasu kuma na kamuwa da cuta bayan sun yi amfani da hannun da ke ɗauke da…
Mujallar Matashiya ce taga dacewar zaƙulo muku lokuta na musamman da ake karɓar addu a ciki kuwa har da lokacin da ake ruwan sama. Kamar yadda hadisai suka tabbata cewa…
Gwamnan Jihar Kano Ganduje Ya Godewa Shugaba Buhari Saboda Mukamin Da Ya Ba Jibrin Kofa Na Babban Daraktan Gudanarwa A Hukumar Gidaje Ta Kasa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar…
Ƙungiyar kwararru ta Afrika ce takarrama gwamnanan Kano Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda ya fi kowa yaƙi da annobar Corona. cikin takardar karramawar wadda sakataren ƙungiyar Diouf Bakri Koalack…
Gwamnan jihar Kaduna ya ce tausayi da ƙoƙarin kare rayuka ne ke sakaahi ɗaukar matakin kulle a jihar. Gwamnan ya badaa misali da yadda ake cunkoso a kasuwanni wanda ya…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na gudanar da taron gaggawa kan matsalar tsaro a Najeriya. Mujallar Matashiya ta hango mataimakin ahugaban ƙasa tare da manyan shugabannin tsaro na ƙasar.
Sadiya Umar faruƙ ce ta bayyana hakan yayin gabatar da jawabi na kwamitin shugaban ƙasa kan cutar Covid 19. Kamfanin dillancin labarai na ƙasa NAN ya rawaito cewar, Ministar ayyukan…