Akwai Yuwuwar A Ƙara Farashin Biredi Nan Da Kwanaki Goma
Ƙungiyar masu gidajen biredi a Najeriya sun yi barazanar ƙra farashin biredi a ƙasar bisa hauhawar farashin fulawa. Ƙungiyar ta ce ba ta da wani zaɓi illa ƙara farashin b…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙungiyar masu gidajen biredi a Najeriya sun yi barazanar ƙra farashin biredi a ƙasar bisa hauhawar farashin fulawa. Ƙungiyar ta ce ba ta da wani zaɓi illa ƙara farashin b…
Hukumar kiyaye afkuwar haɗdura ta ƙasa a Najeriya FRSC ta nesanta kanta daga wani shafin yanar gizo da ake turawa da nufin ɗaukar ma’aikata ko sakin sunayen ma’aikatan da aka…
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC reshen jihar Kano ta kammala aikin ƙara mazaɓu don sauƙaƙwa jama’a wajen kaɗa ƙuri’a. Kwamishinan zaɓe a jihar Kano Riskuwa Arabu Shehu…
Hukumar kare farare hula aNajeriya ta aike da dakarunta mata domin kula da makarantu daga masu satar mutan. A wata sanarwa da hukumar ta fitar, ta ce ta samu umarnin…
Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello ya yi zargin mutanen da ke satar mutane an ɗauke su haya ne domin haifar da fitina a Najeiya. Gwamnan ya bayyana haka ne…
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi alkawarin kammala titin nan da ya taho daga Jakara zuwa Gorondutse ba da jimawa ba. Har ma a nan take ya ba…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta shirya tsaf don ci gaba da yin rijistar katin zaɓe na din-din-din ga ƴan ƙasar. A cikin shirye-shiryen hukumar, ta samar…
Wasu mutane a birnin tarayyar Najeriya wato Abuja sun gudanar da zanga-zanga a Titin Umaru MuSA Y’r’adua a yau. Mutanen ɗauke da kwalaye masu rubutun buƙatar shugaban ƙasa ya sauka…
Helkwatar rundunar tsaro a Najeriya ta ce jami’an sojin ƙasar sun kashe mayaƙan Boko Haram sama da ashirin a jihar Borno. Mai Magana da yawun helkwatar tsaro a Najeriya Birgediya…
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar kuɓutar da ɗalibai bakwai cikin sama da 30 da aka sace a kwalejin tarayya da ke Yawuri ta jihar Kebbi. A yayin wani luguden wuta…