Biyo bayan yuwuwar ƙarancin jakuna da za a iya fuskanta a naan gaba, majalisar ta tsallake karatu na biyu a dokar.

Dokar ta haramta yanka jakuna da kuma safararsu zuwa ƙasashe.

Shugaban masu rimjaye a majalisar Sanata Yahaya Abdullahi ne ya gabatar da ƙudirin kuma ya samu amincewar hakan bayan zaman majalisar na yau Talata.

Ana fargabar ƙarewar jakuna dalilin da ya sa wannan ƙudiri ya samu shiga cikin gaggawa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: