Hukumar Hisbah a jihar Kano ta shirya aika jami’an ta 900 zuwa masallatan idi daban-daban na jihar.

Bisa tinkarowar bikin babbar sallah, hukumar ta saka jamai’an nata don lura da shige da ficen jama’a.

A wata sanarwa da kakakin hukumar ya fitar ya ce, kwamandan hukumar Ustan Haroon ya tabbatar da cewar jami’an za su yi aiki dare da rana.

A ranar Talata za a yi idin babbar sallah.

Leave a Reply

%d bloggers like this: