Sojoji Sun Yi Wa Mayaƙan Boko Haram Luguden Wuta A Borno
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana nasarar kashe mayaƙan Boko Haram da dama a jihar Borno. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafin ta na Facebook.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana nasarar kashe mayaƙan Boko Haram da dama a jihar Borno. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafin ta na Facebook.…
Rundunar ƴan sanda a Zamfara ta tabbatar da sace mutane 50 tare da kashe wasu mutne hudu a jihar. Hakan ya fito daga bakin kakakin ƴan sandan jihar SP Muhammad…
Gwamnatin jihar Nassarawa ta ce mutane 800 a jihar sun kamu da cutar amai da gudawa. Cutar amai da guawa ta shiga cikin ƙananan hukumomi 13 na jihar. Darakta a…
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari garin Rini a ƙaramar Hukumar Bakura tare da sace mutane sama da 70. Ƴan bindigan sun shiga garin ne a…
Babbar kotun jihar Kano ƙarƙshin mai shari’a Aisha Ibrahim Mahmod ta yankewa wani Nura Gwamda hukuncin kisa ta hanyar rataya. An yankewa Nra Gwanda hkuncin ne bayan an tabbatar ya…
Rundunar ƴan sanda a Katsina ta kama wasu mutane wadanda su ke kai wa yan bindiga bayanan sirri don kai hare-hare ga jama’a. Hakan ya fito daga bakin kakakin ƴan…
Aƙalla ɗalibai goma yan bindiga su ka sace a Sakkai da ke ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina. Daga cikin mutanen da aka sace akwai malami guda a cikin su.…
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta buƙaci ƴan bindigan da su ka addabi jihar da su miƙa wuya ko kuma su fuskanci hukunci. Hakan na ƙunshe a wani saƙo da…
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da buɗe makarantu saga ranar 23 ga watan daga muke ciki. Gwamnatin ta bayar da umarnin bude makarantun sakandire kuma ƴan aji uku na ƙaramar…
Babban bankin Najeriya CBN yay i gargaɗi a kan masu wulaƙanta kuɗi da cewar a shirye yak e don gurfanar da su a gaban kotu. Bankin ya hada kai da…