Gwamnati Ta Ƙaryata Rohoton Da Ke Yawo Na Mutane Na Barin Anambra
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Kwamishinan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na jihar Anambra Don Adinuba ya ce rohoton da ke yawo na cewa mutane na tururuwan barin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Kwamishinan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na jihar Anambra Don Adinuba ya ce rohoton da ke yawo na cewa mutane na tururuwan barin…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnatin jihar Neja ta rushe gidan wani ƙasurgmin mai garkuwa da mutane. Kwamishinan kananan hukumomi da harkokin tsaron cikin gida Emmanuel Umar, wanda ya sanya ido…
Rundunar ƴan sandan a jihar Filato ta ce za ta ci gaba da garƙam majalisar jihar har sai an samar da daidaito a kan shugabancin. Mataimakin sufeton ƴan sandan Najeriya…
Rundunar ƴan sandan jihar Osun ta ce za a duba ƙwƙalwar matar da ta jefa ƴaƴan ta biyu a cikin rijiya ranar Litinin. Rundunar ta bayar da umarnin duba lafiyar…