Hukumar dakile cutuka masu yaɗuwa NCDC ta ce an samu masu ɗauke da sabon nau’in cutar Korona na Omicron a ƙasar.

Mutanen da aka samu na ɗauke da cutar sun dawo ne daga ƙasar Afrika ta Kudu.

Tun tuni hukumar ke sa idanu tare da bin dukkanin hanyoyin da za a bi yayin da aka samu masu ɗauke da cutar.

An fara samun mutane ƴan Najeriya ɗauke da cuta a ƙasar Canada.

Omicron da aka yi tabbatar da ba irin sauran nau’in cutukan baya bane.

Ana zargin rigakafin korona da aka yi ba lallai ta yi tasiri a kan cutar ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: